TAYA MURNA

Wani Shahararren Dan kasuwa kuma Attajiri dake zaune a nan babban birnin Tarayya Abuja, wato Alh. Usman Sahabi Kaura (Sarkin Shanu Kaura Namoda) Jihar Zamfara Ya taya Maigirma Shugaban Kasa Asiwaju Bola Ahmed Tinubu murnar cika shekaru biyu akan kujeran Shugaban Kasa, tun bayan da aka zabeahi a shekarar 2023

Kaura Ya yi jinjina ga Shugaban da yaba masa akan kwarewa da kuma sanin salon shugabanci na gari, ya kara da cewa Tinubu zasu kara zaba a zabe mai zuwa a shekara ta 2027 saboda can-cantarsa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

SUBSCRIBE US

It is a long established fact that a reader will be distracted by the readable content of a page when looking at its layout. The point of using Lorem Ipsum is that it has a more-or-less normal distribution

Copyright BlazeThemes. 2023