Hagu zuwa dama: Mashawarcin Musamman Ga Shugaban Ƙasa Kan Yaɗa Labarai, Mista Bayo Onanuga; Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da Kai, Alhaji Mohammed Idris; Ministan Kuɗi da Tsara Tattalin Arziki, Mista Wale Edun; Ministan Tsaro, Alhaji Mohammed Badaru Abubakar, da Ƙaramin Ministar Kuɗi, Dakta Doris Nkiruka Uzoka-Anite, yayin da suke jiran isowar Shugaba Bola Ahmed Tinubu a Otal ɗin Sheraton, Addis Ababa, babban birnin ƙasar Habasha, a daren ranar Alhamis