Rahotanni sun tabbatar da cewa ana ta samun saukar kayan abinci a Najeriya, kwanan shinkafar da ada ake saya a kan Naira 3,000-4,000 yanzu ba ya wuce Naira 2,700-2,500.
Majiyoyi masu tushe sun tabbatar wa Dokin Ƙarfe TV cewa faɗuwar farashin kayayyakin ba iya shinkafa kaɗai ya shafa ba, ya haɗa har da dukkan sauran kayayyaki kamar su mai, masara, wake da gero, da sauransu.
Shin ya farashin kayayyakin masarufi suke a inda kuke ?