Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da Kan Jama’a, Alhaji Mohammed Idris, ya bayyana haka bayyana haka ne a saƙon godiya da ya aika wa mahalarta taron farko da aka yi da ‘yan jaridun soshiyal midiya na Arewacin Najeriya a ranar Laraba a Abuja. Ya bayyana jin daɗinsa kan yadda taron ya gudana, inda aka […]
Hagu zuwa dama: Mashawarcin Musamman Ga Shugaban Ƙasa Kan Yaɗa Labarai, Mista Bayo Onanuga; Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da Kai, Alhaji Mohammed Idris; Ministan Kuɗi da Tsara Tattalin Arziki, Mista Wale Edun; Ministan Tsaro, Alhaji Mohammed Badaru Abubakar, da Ƙaramin Ministar Kuɗi, Dakta Doris Nkiruka Uzoka-Anite, yayin da suke jiran isowar Shugaba Bola […]
Ministan Yaɗa Labarai Da Wayar Da da Kai, Alhaji Mohammed Idris, ya ce Shugaba Bola Tinubu ya ƙudiri aniyar rage raɗaɗin da ‘yan Nijeriya ke ciki. Idris ya bayyana haka ne a ranar Lahadi a Kaduna a shirin ‘Hannu Da Yawa’ na Gidan Rediyon Tarayyar Nijeriya (FRCN), Sashen Hausa. Kamfanin Dillancin Labarai na Nijeriya (NAN) […]
It is a long established fact that a reader will be distracted by the readable content of a page when looking at its layout. The point of using Lorem Ipsum is that it has a more-or-less normal distribution