Ina jan hankalin al’ummar ƙananan hukumomin Ƙiru da Bebeji, Jihar Kano, Arewa da Nigeria cewa BABU WURIN DA KO SAU ƊAYA NA CE INA GOYON BAYAN SABABBIN DOKOKIN HARAJI ƊARI BISA ƊARI. Abin da nace, akwai batutuwa da dama waɗanda za su zama alheri ga Arewa da Nigeria. Kuma mu yan Majalisa na yankin […]
Lauyan kare hakkin bil adama Femi Falana, SAN, ya yabawa shugaba Bola Tinubu bisa umarnin sakin kananan yara da aka kama tare da fuskantar tuhuma kan zargin hannu a zanga-zangar #EndBadGovernance. Hakan dai na zuwa ne a daidai lokacin da ya yi kira ga babban mai shigar da kara na tarayya kuma ministan […]
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya nada Abdulrazak Tukur Yusuf a matsayin kwamishina na ƙasa a hukumar zabe mai zaman kanta ta (INEC) mai wakiltar Arewa maso Yamma. Shugaban ya kuma nada wata lauya mai suna Saseyi Feyijimi Ibiyemi a matsayin kwamishiniyar zabe (REC) mai wakiltar jihar Ondo. Mai bai wa shugaban ƙasa shawara kan harkokin […]
Alamu na nuna cewa wata rigima ta tashi a gidan siyasa na Kwankwasiyya wadda ke jan ragamar mulkin Kano karkashin jam’iyyar NNPP. Tun a jiya ne dai wasu jiga jigai da ke da mukamin wakilan Tarayya na Dala da Rano/Bunkure/Kibiya suka ayyan ficewa daga tsarin na Kwankwasiyya kuma suka nemi gwamna Abba Kabir Yusuf […]
Ministan Yaɗa Labarai Da Wayar Da da Kai, Alhaji Mohammed Idris, ya ce Shugaba Bola Tinubu ya ƙudiri aniyar rage raɗaɗin da ‘yan Nijeriya ke ciki. Idris ya bayyana haka ne a ranar Lahadi a Kaduna a shirin ‘Hannu Da Yawa’ na Gidan Rediyon Tarayyar Nijeriya (FRCN), Sashen Hausa. Kamfanin Dillancin Labarai na Nijeriya (NAN) […]
Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da Kai, Alhaji Mohammed Idris, ya yi kira ga kafafen yaɗa labaran Nijeriya da kada su yi ƙasa a gwiwa wajen kare dimokuraɗiyyar ƙasar da aka kwashe shekaru 24 ana yi. Ministan ya jaddada hakan ne a wata ziyarar ban girma da Ƙungiyar Editocin Nijeriya (NGE) ta kai masa […]
It is a long established fact that a reader will be distracted by the readable content of a page when looking at its layout. The point of using Lorem Ipsum is that it has a more-or-less normal distribution