Shugaban Ƙasa Bola Tinubu ya bayyana cewa sannu a hankali tattalin arzikin Nijeriya na farfaɗowa, yana mai alaƙanta cigaban da aka samu da sauye-sauyen da gwamnatin sa ke aiwatarwa a sassa daban-daban. Shugaban ya bayyana haka ne a garin Yenagoa na Jihar Bayelsa a ranar Alhamis a jawabin sa na buɗe babban taron shekara na […]
Ministan Yaɗa Labarai Da Wayar Da da Kai, Alhaji Mohammed Idris, ya ce Shugaba Bola Tinubu ya ƙudiri aniyar rage raɗaɗin da ‘yan Nijeriya ke ciki. Idris ya bayyana haka ne a ranar Lahadi a Kaduna a shirin ‘Hannu Da Yawa’ na Gidan Rediyon Tarayyar Nijeriya (FRCN), Sashen Hausa. Kamfanin Dillancin Labarai na Nijeriya (NAN) […]
Rahotanni sun bayyanawa cewa, hukumar samar da wutar lantarki ta kasa ta sake samun rugujewar turken wuta a ranar Talata. Dangane da haka, samar da wuta ya tsaya cak tun da misalin karfe 1:39 na rana. Da karfe 1 na rana, samar da wutar lantarki ya kai megawatts 2,711, wanda ya ragu daga kololuwar farko […]
Gwamnatin jihar Kano ta da ke arewa maso yammacin Najeriya ta kafa wani kwamitin ƙwararru da zai yi aikin yiwa baƙi ƴan ƙasashen waje mazauna birnin rijista musamman waɗanda suke gudanar da kasuwanci. Gwamnati ta ce ta ɗauki matakin ne domin samun alƙaluman mutanen da suka fito daga ƙasashen ƙetare kuma suke gudanar da harkokin […]
Lauyan kare hakkin bil adama Femi Falana, SAN, ya yabawa shugaba Bola Tinubu bisa umarnin sakin kananan yara da aka kama tare da fuskantar tuhuma kan zargin hannu a zanga-zangar #EndBadGovernance. Hakan dai na zuwa ne a daidai lokacin da ya yi kira ga babban mai shigar da kara na tarayya kuma ministan […]
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya nada Abdulrazak Tukur Yusuf a matsayin kwamishina na ƙasa a hukumar zabe mai zaman kanta ta (INEC) mai wakiltar Arewa maso Yamma. Shugaban ya kuma nada wata lauya mai suna Saseyi Feyijimi Ibiyemi a matsayin kwamishiniyar zabe (REC) mai wakiltar jihar Ondo. Mai bai wa shugaban ƙasa shawara kan harkokin […]
Alamu na nuna cewa wata rigima ta tashi a gidan siyasa na Kwankwasiyya wadda ke jan ragamar mulkin Kano karkashin jam’iyyar NNPP. Tun a jiya ne dai wasu jiga jigai da ke da mukamin wakilan Tarayya na Dala da Rano/Bunkure/Kibiya suka ayyan ficewa daga tsarin na Kwankwasiyya kuma suka nemi gwamna Abba Kabir Yusuf […]
Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da Kai, Alhaji Mohammed Idris, ya yi kira ga kafafen yaɗa labaran Nijeriya da kada su yi ƙasa a gwiwa wajen kare dimokuraɗiyyar ƙasar da aka kwashe shekaru 24 ana yi. Ministan ya jaddada hakan ne a wata ziyarar ban girma da Ƙungiyar Editocin Nijeriya (NGE) ta kai masa […]
Babbar kotun majistare da ke yankin Wuse 2, Abuja, ta yanke wa wani Farfesa mai suna Jide Josiah Jisos hukuncin daurin watanni shida a gidan yari bisa samunsa da laifin yi wa ‘yarsa jarrabawa a lokacin yin jarrabawar gama-gari ta JAMB a 2019. Babban Alkali Folashade Oyekan ne ya yanke hukuncin a ranar 24 ga […]
It is a long established fact that a reader will be distracted by the readable content of a page when looking at its layout. The point of using Lorem Ipsum is that it has a more-or-less normal distribution