Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da Kai, Alhaji Mohammed Idris, ya musanta rahotannin da ke yawo cewa wai an mayar da Jerin Taron Bayanin Ministoci Ga ‘Yan Jarida daga Abuja zuwa London. Ya bayyana hakan ne yayin da yake jawabi a lokacin buɗe jerin taron na takwas da aka gudanar a Cibiyar ‘Yan Jarida ta […]
Gwamnatin Tarayya ta bayyana ƙudirin ta na yin aiki tare da Majalisar Dokoki da kafafen yaɗa labarai da sauran muhimman masu ruwa da tsaki wajen sake duba Dokar Laifuffukan Intanet domin samar da doka da kowa zai yarda da ita kuma za ta yi tasiri. Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da Kai, Alhaji Mohammed […]
Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya taya tsohon Gwamnan Jihar Jigawa, Alhaji Sule Lamiɗo, murna bisa ƙaddamar da littafin tarihin rayuwar sa mai suna ‘Being True to Myself’, wanda aka yi a yau. Shugaban Ƙasa ya bayyana littafin a matsayin muhimmin ƙari ga tarihin siyasar Nijeriya. Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da Kai, Alhaji […]
Shugaban Kasa Ya Bukaci Sabbin Jami’ai Su Rungumi Gaskiya da Karfafa Gwamnati. Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu, a ranar Litinin da rana, ya rantsar da sabbin kwamishinonin Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC) da kuma sabbin mambobin Hukumar Ladabtar da Ma’aikata a fadar gwamnati da ke Abuja. Yayin da yake jawabi a […]
Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da Kai, Alhaji Mohammed Idris, ya ƙaddamar da kamfen na wayar da kan ɗaliban makarantun sakandare kan kafofin sadarwa da yadda ake amfani da su ta hanyar da ta dace. Da yake jawabi a taron TEDxNTICAbujaYouth 2025 da aka gudanar a makarantar Nigerian Tulip International College, Abuja, a ranar […]
Ƙungiyar Sadarwa Ta Ƙasa Ta Kammala Bitar Ayyukan Ta, Ta Fitar da Sababbin Matakan Tallata Nasarorin Gwamnatin Tinubu Ƙungiyar Sadarwa ta Ƙasa (National Communication Team) ta kammala taron duba yadda ta gudanar da ayyukan ta a tsakiyar wa’adin ta, tare da ɗaukar sababbin matakai na ƙara bayyana nasarorin da gwamnatin Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu […]
A wani gagarumin yunkurin ceto tattalin arzikin Najeriya, Gwamnatin Shugaba Bola Tinubu ta kammala biyan bashin da Asusun Bayar da lamuni na IMF ke bin Najeriya wanda ya kai dala biliyan 1.61 (kimanin naira tiriliyan 2.59) Hakan ya tabbata ne bayan bincike da aka yi a shafin IMF da ya nuna cewa sun cire […]
Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da Kai, Alhaji Mohammed Idris, ya yi kira ga ‘yan jarida da su guji tallata ’yan ta’adda da ‘yan bindiga da sauran miyagu da ke barazana ga zaman lafiya da tsaron ƙasar nan. Ministan ya bayyana haka ne a ranar Laraba yayin zama na bakwai na Jerin Zauren Bayanai […]
Ma’aikatar Yaɗa Labarai da Wayar da Kai ta fara bita kan yadda ta gudanar da ayyukan ta a zangon aiki na biyu, domin tabbatar da cika manyan abubuwan da Shugaban Ƙasa ya ɗora mata ta hannun Ofishin Tsare-tsare da Bibiyar Ayyuka (CDCU) da ke Ofishin Shugaban Ƙasa. Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da Kai, […]
“Game da batun tsaro da tsohon gwamna Aminu Bello Masari ya bijiro da shi, eh, na amince cewa matsalar tsaro babban kalubale ne ga kasar nan. Na yi wa jami’an sojoji jawabi daga isowa ta ɗazu, na kuma tabbatar musu cewa za mu yi duk mai yiwuwa domin yaƙar ta’addanci da ganin bayan ‘yan […]
It is a long established fact that a reader will be distracted by the readable content of a page when looking at its layout. The point of using Lorem Ipsum is that it has a more-or-less normal distribution