Gwamnatin Nijeriya ta bayyana ƙudirin ta na amfani da Ƙirƙirarrar Basira (AI) a aikin jarida cikin ɗa’a, tare da mayar da hankali kan ‘yancin faɗin albarkacin baki, bin ƙa’idojin aikin jarida da kuma koyar da jama’a ilimin kafafen watsa labarai. An ƙarfafa wannan ƙudiri ne a taron bikin Ranar ‘Yancin Jarida ta Duniya na […]
Yayin da yake jawabi ga sojojin ƙasar ranar Juma’a a wata ziyara da ya kai jihar Katsina, ɗaya daga cikin jihohin da ke fama da ayyukan ƴan fashin daji, shugaban ƙasar ya ce matsalar ƴanta’adda da masu garkuwa da mutane da ƴan fashin daji ta jima a ƙasar. “Ƴan Najeriya sun zuba muku ido, […]
Aikin gina tashar jirgin ƙasa ta zamani a Kano, ɗaya daga cikin manyan ayyukan gwamnatin Bola Ahmed Tinubu, yana ci gaba da tafiya babu kama hannun yaro. Kamfanin da ke gina tashar, wato CCECC na ƙasar Chana, ya bayyana a yau cewa a yanzu haka an kusa kammala tsawon ginin tashar. Kamfanin ya ce […]
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya taya Alhaji Aliko Dangote murna bisa nadinsa a cikin Kwamitin Zuba Jarin Masu Zaman Kansu na Bankin Duniya, yana yabawa da kwarewarsa da gudunmawar da kamfaninsa, Dangote Group, ke bayarwa wajen janyo jari da samar da ayyukan yi a nahiyar Afirka. Shugaban ya jaddada rawar da Dangote ke […]
Gwamnatin Tarayya ta sha alwashin magance matsalolin da suka dabaibaye harkar sayayya a hukumomin gwamnati tare da ƙara inganta ayyuka a ma’aikatun gwamnati. Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da Kai, Alhaji Mohammed Idris, shi ne ya bayyana haka a Abuja ranar Laraba yayin ƙaddamar da Gidan Yanar Takardun Shaidar Sayen Kaya na Nijeriya da […]
A ƙoƙarinsa na magance matsalar fitar ƙwararrun masana kiwon lafiya ƴan Najeriya zuwa ƙasashen waje yin aiki, shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya amince a fidda Naira Biliyan 110 a matsayin tallafi ga jami’o’i 18 da aka zaɓa a faɗin ƙasar. Shirin wata manufa ce ta kyautata ilimin lafiya gami da bunƙasa ingancin jami’o’i […]
Shugaban jam’iyyar APC na ƙasa, Abdullahi Umar Ganduje, ya mayar da martani mai zafi ga Buba Galadima bisa kalaman da ya yi na cewa Ganduje ya rasa tasirin siyasa. A wata sanarwa da mai taimaka masa kan wayar da kan jama’a, Cif Oliver Okpala, ya fitar, Ganduje ya bayyana Galadima a matsayin “ɗan siyasa da […]
Gwamnatin Tarayyar Nijeriya ta bayyana damuwarta kan yadda ake samun ƙaruwar aikata laifuka da damfara ta Intanet a yammacin Afrika Ministan Harkokin Wajen Nijeriya, Ambasada Yusuf Maitama Tuggar ya bayyana damuwar a wata sanarwa da mai magana da yawun hukumarsa ya fitar. Ministan ya yi zargin cewar masu aikata laifin ta Intanet sun aikata hakan […]
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya bayyana matukar kaɗuwarsa bisa rasuwar babban malamin addinin Islama na garin Zariya, Sheikh Mainasara Liman Habibi. Sheikh Habibi ya rasu a karshen makon da ya gabata yana da shekaru 67. A lokacin rayuwarsa, malamin ya kasance shugaban masu wa’azi na kungiyar Fityanul Islam ta kasa wadda kungiya ce […]
Fadar Shugaban Kasa ta yi kira ga yan adawa da su daina ɗora laifin gazawar su ga Gwamnati, ta kuma bayyana cewa demokaradiyya na nan daram a Najeriya, babu wani yunƙuri na hana ‘yancin siyasa ko wani yunƙuri na kafa jam’iyya ɗaya tilo a Najeriya. A wata sanarwa da Bayo Onanuga, mai bai wa […]
It is a long established fact that a reader will be distracted by the readable content of a page when looking at its layout. The point of using Lorem Ipsum is that it has a more-or-less normal distribution