page 1 Halifa ya kalli Abokan sa dake ta daga dinkin Sulaiman daya daga cikin su , suna ta farin cikin gabatowar bikin Halifan wanda ya rage saura kwana tara, dai dai lokacin ma ‘yan kai lefe suna can gidan su Bilki amarya. Kati za su kasaftawa wanda za su fara rabon shi […]
A daminar bana, Allah Ya jarabci sassan Najeriya da ambaliya, inda a makon nan ruwa ya mamaye kusan dukkan birnin Maiduguri. An yi asarar dukiya da ta rayuka. Khalid Imam ya rubuta wannan waƙe, domin jajantawa. °°°°°°° Ambaliya Dubi dai ambaliyar, nan, Ta share Shira da Buji, Gwaram da Gadau Katagum Je Buskuri […]
It is a long established fact that a reader will be distracted by the readable content of a page when looking at its layout. The point of using Lorem Ipsum is that it has a more-or-less normal distribution