Turken Wuta na Nijeriya ya sake faduwa
Rahotanni sun bayyanawa cewa, hukumar samar da wutar lantarki ta kasa ta sake samun rugujewar turken wuta a ranar Talata. Dangane da haka, samar da wuta ya tsaya cak tun da misalin karfe 1:39 na rana. Da karfe 1 na rana, samar da wutar lantarki ya kai megawatts 2,711, wanda ya ragu daga kololuwar farko […]
Read more