HASASHE – Halima Abdullahi k Mashi
page 1 Halifa ya kalli Abokan sa dake ta daga dinkin Sulaiman daya daga cikin su , suna ta farin cikin gabatowar bikin Halifan wanda ya rage saura kwana tara, dai dai lokacin ma ‘yan kai lefe suna can gidan su Bilki amarya. Kati za su kasaftawa wanda za su fara rabon shi […]
Read more