Shugaba Tinubu Ya Amince Da Ware Naira Bilyan 15 Don Tunkarar Ambaliyar Ruwa
Mataimakin Shugaban ƙasa Kashim Shettima ya bayyana cewa Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya amince da ware tsabar kuɗi har Naira Biliyan 15 ga Hukumar bayar da agajin gaggawa ta tarayya (NEMA) don shirye-shiryen tunkarar ambaliyar ruwan da ka-iya faruwa a daminar bana. Haka kuma Mataimakin Shugaban ƙasar ya bayyana cewa gwamnatin ta kammala shirye-shiryen […]
Read more