Ministan Yaɗa Labarai ya yi jimamin rasuwar Babban Limamin Minna
Ministan Yaɗa Labarai Da Wayar Da Kai, Alhaji Mohammed Idris, ya jajanta wa al’ummar Musulmin garin Minna da Gwamnatin Jihar Neja bisa rasuwar Babban Limamin Masallacin Minna, Sheikh Isah Fari. A cikin wata sanarwa da Mataimakin sa na Musamman kan Harkokin Yaɗa Labarai, Rabiu Ibrahim ya fitar, ministan ya bayyana marigayi Sheikh Fari wanda […]
Read more