Author: Fasihiya

TAYA MURNA

Wani Shahararren Dan kasuwa kuma Attajiri dake zaune a nan babban birnin Tarayya Abuja, wato Alh. Usman Sahabi Kaura (Sarkin Shanu Kaura Namoda) Jihar Zamfara Ya taya Maigirma Shugaban Kasa Asiwaju Bola Ahmed Tinubu murnar cika shekaru biyu akan kujeran Shugaban Kasa, tun bayan da aka zabeahi a shekarar 2023 Kaura Ya yi jinjina ga […]
Read more

Shirin Renewed Hope na Shugaba Tinubu Na Tabbatar da Farfadowar Tattalin Arzikin Najeriya da Karfafa Goyon Bayan Duniya

  Ministan Yaɗa Labarai da Tsare-tsaren Wayar da Kai na Ƙasa Mohammed Idris ya bayyana cewa gyare-gyaren da gwamnatin Shugaba Bola Ahmed Tinubu ta aiwatar a ƙarƙashin Shirin Renewed Hope sun kafa tubalin farfado da tattalin arzikin Najeriya. A yayin makon hulɗar jama’a na Najeriya na 2025 da aka gudanar a Uyo Jihar Akwa Ibom […]
Read more

TAGS

TRENDING

SUBSCRIBE US

It is a long established fact that a reader will be distracted by the readable content of a page when looking at its layout. The point of using Lorem Ipsum is that it has a more-or-less normal distribution

Copyright BlazeThemes. 2023