
BAN CE NA GOYI BAYAN ƘUDIRIN GYARAN DOKAR HARAJI ƊARI BISA ƊARI BA: INA BA DA HAKURI NA RASHIN FAHIMTA – Hon. Abdulmumin Jibrin Kofa
Ina jan hankalin al’ummar ƙananan hukumomin Ƙiru da Bebeji, Jihar Kano, Arewa da Nigeria cewa BABU WURIN DA KO SAU ƊAYA NA CE INA GOYON BAYAN SABABBIN DOKOKIN HARAJI ƊARI BISA ƊARI. Abin da nace, akwai batutuwa da dama waɗanda za su zama alheri ga Arewa da Nigeria. Kuma mu yan Majalisa na yankin […]

A saki sauran yara 101 da yunwa ta kassara – Falana
Lauyan kare hakkin bil adama Femi Falana, SAN, ya yabawa shugaba Bola Tinubu bisa umarnin sakin kananan yara da aka kama tare da fuskantar tuhuma kan zargin hannu a zanga-zangar #EndBadGovernance. Hakan dai na zuwa ne a daidai lokacin da ya yi kira ga babban mai shigar da kara na tarayya kuma ministan […]

Tinubu ya nada sabbin Kwamishinoni a hukumar Zabe INEC
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya nada Abdulrazak Tukur Yusuf a matsayin kwamishina na ƙasa a hukumar zabe mai zaman kanta ta (INEC) mai wakiltar Arewa maso Yamma. Shugaban ya kuma nada wata lauya mai suna Saseyi Feyijimi Ibiyemi a matsayin kwamishiniyar zabe (REC) mai wakiltar jihar Ondo. Mai bai wa shugaban ƙasa shawara kan harkokin […]
TOP STORY

POPULAR ARTICLES

Gwamnatin Nijeriya Ta Goyi Bayan Amfani Da Ƙirƙirarrar Basira Cikin Ɗa’a A Aikin Jarida – Idris
Gwamnatin Nijeriya ta bayyana ƙudirin ta na amfani da Ƙirƙirarrar Basira (AI) a aikin jarida cikin ɗa’a, tare da mayar da hankali kan ‘yancin faɗin albarkacin baki, bin ƙa’idojin aikin jarida da kuma koyar da jama’a ilimin kafafen watsa labarai. An ƙarfafa wannan ƙudiri ne a taron bikin Ranar ‘Yancin Jarida ta Duniya na […]

RECENT NEWS

Gwamnatin Nijeriya Ta Goyi Bayan Amfani Da Ƙirƙirarrar Basira Cikin Ɗa’a A Aikin Jarida – Idris
Gwamnatin Nijeriya ta bayyana ƙudirin ta na amfani da Ƙirƙirarrar Basira (AI) a aikin jarida cikin ɗa’a, tare da mayar da hankali kan ‘yancin faɗin albarkacin baki, bin ƙa’idojin aikin jarida da kuma koyar da jama’a ilimin kafafen watsa labarai. An ƙarfafa wannan ƙudiri ne a taron bikin Ranar ‘Yancin Jarida ta Duniya na […]

Yi Alkawarin Samar Da Kayan Aikin Da Za A Kawar Da ‘Ýan Biñdiga A Yankunan Arewa, Cewar Shugaba Tinubu
Yayin da yake jawabi ga sojojin ƙasar ranar Juma’a a wata ziyara da ya kai jihar Katsina, ɗaya daga cikin jihohin da ke fama da ayyukan ƴan fashin daji, shugaban ƙasar ya ce matsalar ƴanta’adda da masu garkuwa da mutane da ƴan fashin daji ta jima a ƙasar. “Ƴan Najeriya sun zuba muku ido, […]

Aikin Gina Tashar Jirgin Ƙasa A Kano Yana Ci Gaba Gadan-gadan
Aikin gina tashar jirgin ƙasa ta zamani a Kano, ɗaya daga cikin manyan ayyukan gwamnatin Bola Ahmed Tinubu, yana ci gaba da tafiya babu kama hannun yaro. Kamfanin da ke gina tashar, wato CCECC na ƙasar Chana, ya bayyana a yau cewa a yanzu haka an kusa kammala tsawon ginin tashar. Kamfanin ya ce […]

Shugaba Tinubu Ya Taya Aliko Dangote Murna Kan Nadin Bankin Duniya Ya Masa
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya taya Alhaji Aliko Dangote murna bisa nadinsa a cikin Kwamitin Zuba Jarin Masu Zaman Kansu na Bankin Duniya, yana yabawa da kwarewarsa da gudunmawar da kamfaninsa, Dangote Group, ke bayarwa wajen janyo jari da samar da ayyukan yi a nahiyar Afirka. Shugaban ya jaddada rawar da Dangote ke […]